Samarin Shamaki Abba Garkuwa

Directions Contact the museum

Samarin Shamaki Abba Garkuwa Dandalin Samarin Shamaki(Abba Garkuwa) , an budeshi don yaɗa shirye shiryen wannan gida a fadin Kasa.

ZIYARAR KUNGIYAR SAMARIN SHAMAKI ABBA GARKUWA WUDILAWA ASSOCIATION OF HORSE RIDERSA yau, Alhamis 15/10/2026 wannan Ƙungi...
15/10/2026

ZIYARAR KUNGIYAR SAMARIN SHAMAKI ABBA GARKUWA WUDILAWA ASSOCIATION OF HORSE RIDERS

A yau, Alhamis 15/10/2026 wannan Ƙungiya ta kai ziyarar ban girma zuwa ofishin Area Commander na Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi (NDLEA), Kano Municipal.

Ziyarar ta kasance wata dama ta ƙarfafa zumunci, haɗin kai da haɗin gwiwa wajen yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a cikin al’umma.

Ƙungiyar ta nuna godiya ga jami’an hukumar bisa jajircewarsu wajen kare mutunci da lafiyar al’umma.

Assalamu AlaikumSAƘON TAYA MURNA DA FATAN ALKHAIRI.A madadin Jagorancin wannan Ƙungiya ta SAMARIN SHAMAKI ABBA GARKUWA W...
13/10/2026

Assalamu Alaikum
SAƘON TAYA MURNA DA FATAN ALKHAIRI.

A madadin Jagorancin wannan Ƙungiya ta SAMARIN SHAMAKI ABBA GARKUWA WUDILAWA ASSOCIATION OF HORSE RIDERS, muna taya dan uwa kuma mamba na wannan gida Murtala Jibrin bisa nadin da Mai Martaba Sarkin Gamawa yayi masa a Matsayin DAN RIMIN GAMAWA. Muna Addu'a Allah Ya tabbatar da dukkan Alkhairi, Allah Ya K**a.

Allah mun gode maka bisa kariyarKa garemu, Allah kai mana tsari da sharrin masu sharri.
27/09/2026

Allah mun gode maka bisa kariyarKa garemu, Allah kai mana tsari da sharrin masu sharri.

Alhamdulillah.Kungiyar Samarin Shamaki Abba Garkuwa ta mallaki takardar rijista daga Hukumar Corporate Affairs Commissio...
11/09/2026

Alhamdulillah.
Kungiyar Samarin Shamaki Abba Garkuwa ta mallaki takardar rijista daga Hukumar Corporate Affairs Commission (CAC) dokin tsaftace tare da inganta wannan sha'ani na doki.

Godiya ta musamman ga Shugabanni da sauran manyan gari ciki da wajen Kano bisa shawarwari da fatan Alkhairi ga wannan tafiya.

20/08/2026

🐎 HAWAN SALLAR GANI 1448/2026 🐎SAMARIN SHAMAKI (ABBA GARKUWA) na ci gaba da taka muhimmiyar rawa wajen haɗin kai da raya...
11/08/2026

🐎 HAWAN SALLAR GANI 1448/2026 🐎

SAMARIN SHAMAKI (ABBA GARKUWA) na ci gaba da taka muhimmiyar rawa wajen haɗin kai da raya al’adu, tare da kare martabar al’adun Hausawa da kuma isar da su ga matasa.

🌿 Hadin kai da raya al’adu
🛡️ Tsaro da zaman lafiya
🐎 Kiyaye al’adar Hawan Sallah
🤝 Girmama al’adu da tarihin Hausa
1448/2026 — Hawan Sallar Gani










27/06/2026

Ayari ya ƙaraso over...
Samarin Shamaki Abba Garkuwa yayin hawan angwancin Gaddafi Razee a garin Kano.

17/05/2026

Mai girma shamaki.

19/04/2026

Sakon godiya da bangajiya daga bakin Mai Girma Shamakin Dan Darman Kano.
Shamaki Abba Garkuwa.

30/12/2025

Shamakin Dan Darman Kano.

Address

Wudilawa, Emir's Palace Road
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Samarin Shamaki Abba Garkuwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Museum

Send a message to Samarin Shamaki Abba Garkuwa:

Shortcuts

Share

Category