Tarihin Kasar Gadau

Tarihin Kasar Gadau Gadau first European setliment

ALHMDULILLAH βœ… SABON HAKIMIN ZUBUKI ALHAJI. UMAR SALIHU ABDULKADIR πŸ™ MAI GIRMA HAKIMIN GADAU YAYI ADDU,A DA FATAN ALHERI...
05/01/2026

ALHMDULILLAH βœ…

SABON HAKIMIN ZUBUKI ALHAJI. UMAR SALIHU ABDULKADIR πŸ™
MAI GIRMA HAKIMIN GADAU YAYI ADDU,A DA FATAN ALHERI
ALLAH UBANGIJI YASANYA ALKHAIRI AMEEEN 🀲

INNALILLAHI WA'INNA ILAISHIN RAJI'UM 😭😭😭😭Allah yayiwa Ι—aya daga cikin dattawan kuma shugaba  A QARAMAR HUKUMAR ITAS/GADA...
28/12/2025

INNALILLAHI WA'INNA ILAISHIN RAJI'UM 😭😭😭😭

Allah yayiwa Ι—aya daga cikin dattawan kuma shugaba A QARAMAR HUKUMAR ITAS/GADAU ALH ADAMU Z***R TSOHON CHAIRMAN ITAS/GADAU L.G.

Allah yajiΖ™ansa da rahma yasa aljannace makumarsa🀲🀲🀲🀲🀲

😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭INNALILLAHI WA INNA ILAIHIRAJI'UNALLAH YAYIWA LIMAMIN HAKIMIN ƘASAR GADAU RASUWA MALAM SABO GADAULIMAMIN FA...
28/12/2025

😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
INNALILLAHI WA INNA ILAIHIRAJI'UN
ALLAH YAYIWA LIMAMIN HAKIMIN ƘASAR GADAU RASUWA
MALAM SABO GADAU
LIMAMIN FADAR HAKIMIN KASAR GADAU ALLAH YAJIKANSA DA RAHAMA AMIN

😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭innanillahi wa,inna Illaihi raj,inAllah ya Yiwa SARKIN MAKAFIN GADAU Rasuwa Yau.A Gidan Sa D...
09/12/2025

😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

innanillahi wa,inna Illaihi raj,in
Allah ya Yiwa SARKIN MAKAFIN GADAU
Rasuwa Yau.
A Gidan Sa Dake Gadau unguwar Gabas
Za,ayi Jana'izar sa
Gobe Karfe Tara Na Safe A Kofar Gidan Sa 9:00am
Allah ya masa rahama 🀲🀲🀲

It's official that DCI Muhammad Sani as a new CHIROMAN GADAU (Ajiyan Gadau to Chiroman Gadau)Congratulation, Sir Sign ✍️...
08/10/2025

It's official that DCI Muhammad Sani as a new CHIROMAN GADAU (Ajiyan Gadau to Chiroman Gadau)

Congratulation, Sir

Sign ✍️
Secretary to the District Head of Gadau
Abdulkadir A Gadau
Allah ya sanya alkhairi, ya taya riko.

13th August, 2004 - 13th August, 2025A Yau Talata 13th August, 2025 mai girma Sarkin Gadau/Hakimin kasar Gadau yake cika...
13/08/2025

13th August, 2004 - 13th August, 2025

A Yau Talata 13th August, 2025 mai girma Sarkin Gadau/Hakimin kasar Gadau yake cika shekaru ashirin da daya (21) chif-chif a matsayin hakimi a masarautar Katagum.

Sarkin Gadau/Hakimin kasar Gadau, Alh Muhammadu Gadau dan Sarkin Gadau Muhammadu Baffah ne, kuma jika ne ga Sarkin Katagum na farko Mallam Ibrahim Zaki.
Gadau ta samu ci gaba sosai a sanadiyyar zuwan mai girma Hakimi, wadanda idan aka ce za a zayyano su, to lokaci ba zai bari bah.
Amman ga kadan daga ciki:

1. Hakimin Gadau, shi ne ya nemo titin da ke cikin Gadau a Saudi-Arebiyya, lokacin yana amirul-hajji, suna zaune daki daya da mai girma Governor Ahmad Adamu Mu'azu, wadda a take governor ya yi masa wannan alfar. Ba su bar Makka bah aka fara aikin titin Gadau.

2. Jejin nomah na Rafin Gabu: Sanin kowa ne a da jeji ne wadda ba wani abu da ake nomawa a cikinsa, Mai girma Hakimin Gadau shi ne mutum na farko daya fara farfafo da noma a jejin rafin Gabu bayan shekaru da yawa, wadda ya fara noman alkama kafin nan aka fara noman shinkafa.

3. Kafin zuwan mai girma Hakimi, Gadau babu network, wadda cikin hukuncin Allah a yanxu ba irin network din da ba mu dashi a Garin Gadau.

4. Haka zalika a fannin ilimi, sarki ya taka rawar gani matukar gaya, wadda a zuwansa ne ya samo manah.
i. Day primary school
ii. Day secondary school
iii. Upper basic secondary school
iv. Uwa uba kuma, jami'ar Jahar Bauchi. Mai Girma hakimi ya taka rawar gani matuka wajen samar da wannan jami'a ta Bauchi dake garin Gadau, tare da taimakawar Santurakin Katagum Santurakin Katagum(Alhaji Sulaiman Sa'adu Lokacin suna tare da Governor) da su Babayo Garba Gamawa (Allah ya masa rahama), wacce Mai girma governor Mal. Isah Yuguda ya bude ta a wannan Gari na Gadau. Amma ba kowa ya San da hakan ba, sai 'yan kadan. Wasu sun kalli Jami'ar ne, amma ba a San TA yaya akai ta zo ba. (Allah ya saka musu da alkhairi

Godiya!! Godiya!!! Godiya!!!!Amadadin iyalan malam musa makaranci gadau Suna Mika Sakon godiya ga hakimin kasar Gadau Al...
20/07/2025

Godiya!! Godiya!!! Godiya!!!!

Amadadin iyalan malam musa makaranci gadau

Suna Mika Sakon godiya ga hakimin kasar Gadau Alhaji Muhammad Gadau da masarautar Gadau

Bisa sarautar gargajiya da akabawa gwani alaramma mujitaba musa makaranci Gadau ta ( MAGAJIN MALLAM )

Allah yasaka da Alkairi yabashi iKon yin biyayya ga fada

Godiya!! Godiya!!! Godiya!!!!Amadadin iyalan Garba Bukar (wakilin Gadau)Suna Mika Sakon godiya ga hakimin kasar Gadau Al...
20/07/2025

Godiya!! Godiya!!! Godiya!!!!

Amadadin iyalan Garba Bukar (wakilin Gadau)

Suna Mika Sakon godiya ga hakimin kasar Gadau Alhaji Muhammad Gadau da masarautar Gadau

Bisa sarautar gargajiya da akabawa Ali Garba Gadau ta GADO DA MASUN GADAU

Allah yasaka da Alkairi Allah yabashi iKon yin biyayya ga fada

20/07/2025

ALHAMDULILLAAH!!!

β€Ž1. Sa'idu Muhammad as Makaman Gadau
β€Ž2. Jamilu Abdu (Roja) as Magayakin Gadau
β€Ž3. Ali sani (Bappah Star) as Barayan Gadau
β€Ž4. Dahiru Ali as Barden Gabas din Gadau
β€Ž5. Muttaka Musa as Magajin Malam Gadau
β€Ž6. Ali Garba as Gado da Masun Gadau.

Allaah yaa tayaku ruqo,
Mai Girma Hikimi Muna Godiya Allaah yaa qara lapia.

Address

Gadau

Telephone

+2348166102588

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tarihin Kasar Gadau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category