Masoyan _gausi_Niyass

Masoyan _gausi_Niyass Aikin shehu mukeyi Muna zirara masoyan shehu

Ahlan bisharil mauludi
24/08/2025

Ahlan bisharil mauludi

INNALILLAHI WAINNA ILAIR RAJIUN. Allah Yayiwa Daya daga cikin Shehu ne, mu.Rasuwa Dake Garin Gombe. Sheikh Umaru Bojude ...
24/08/2025

INNALILLAHI WAINNA ILAIR RAJIUN.
Allah Yayiwa Daya daga cikin Shehu ne, mu.Rasuwa Dake Garin Gombe. Sheikh Umaru Bojude (Sarkin Malam Bojude)

za'ayi Jana'iza Insha Allah kamar haka:-
Ranar: Lahadi 24/08/2025.
Lokaci: karfe 05:00pm Na Yammacin yau

Wuri: Zawiyyar Sheikh Modibbo Tukur dake anguwar Jekadafari, jankai yamma da Gombe Division. Gombe State.

Muna Miqa ta'aziyya Ga yan uwan Tijjanawa Dadukkan Al"ummar Musulmi gabaki daya Musanman Shehunai da muqaddamai dama iyalan Shehi Allah yabada Haqurin Rashi Allah yajinka sa Da Rahama Yasa mutuwa tazamo Hutu agresu Ameen

Taron hadinkan Musulmi da wanzar da zumunci da zaman Lafiya (Karkashin fadin Allah wa'atasmu Bi hablillahi Jami'an walat...
24/07/2025

Taron hadinkan Musulmi da wanzar da zumunci da zaman Lafiya

(Karkashin fadin Allah wa'atasmu Bi hablillahi Jami'an walata farraqu)

Muyi riko da igiyar Allah gabaki daya karmu Rarraba, Sannan Ubangiji (SWT) Yana cewa Innamal mu minuna ikwatun fa aslihu baina akwaikum. Lalle muminai yan uwan Junane kuyi Sulhu a tsakanin yan uwan uku

Saboda Haka Wannan Qungiya ta Qafilatul mahabbah tareda Hadin Guiwan Office din Sarkin malaman Gombe Suna Gayyatar Al'ummar Musulmin Zuwa babban Taron dazata gabatar Ranar Lahadi mai zuwa A fadar Sarkin Gombe Taron yahada malaman Addinin Musulunci daga kowani fanni Darika, izalah, Shi'a, Qadiriyya,

Don haka Wannan Taron Na kowa da kowa ne, Allah yabada ikon zuwa ameen summa amen

___Abdul Gombe Mai Yabo

Shugaba s'a'w yana cewa mu fadi Alkhairi ko muyi Shiru, Sannan mu Aikata Alkhairi muyi hani da Sharri Hikimar cewa mu fa...
19/07/2025

Shugaba s'a'w yana cewa mu fadi Alkhairi ko muyi Shiru, Sannan mu Aikata Alkhairi muyi hani da Sharri

Hikimar cewa mu fadi Alkhairi ko muyi Shiru aciki akwai fa'ida maiyawa Saboda mafi yawan Abunda yake saka mutane a wuta bakine Da An kawo labarin wani kaitsaye sai kaga mutum yayarda Aita muna na zato ga mutum kuma Alhali Ubangiji Yace mana (inja'akun fasikun bi naba'in fata bayyanu)

idan wani yazo Yakawo maka labari kafara bincikawa kamun kayanke hukunci gudun kada ka Afkawa mutum cikin rashin sani daga karshe kuma kafara nadama
Kaga dazamu ganema kawai muyi Shiru da bakin mu da munyi Solving din 80\100 na matsalolin Da s**a adda bemu ayau

Abu Nabiyu koda tatabbata maka mutum yana Aikin da baida ce ba ko yana wani kuskure kayi masa nasiha Saboda Allah kaqi Wannan aikin dayake Saboda Allah In yafi karfinka ko kuma bazaka iya hanawa ba kaqi abun aranka Sannan karoqa masa Shiriya gun Ubangiji SWT.

Da Saika ga Al'umma ta gyaru Kaima kuma ka koma wa Ubangiji Cikin Salama batareda ka daura wa kanka Aiki ba

Allah yasa mudace ameen

Address

Medina

Telephone

+18132799429

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masoyan _gausi_Niyass posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share