Makada Da Mawakan Mu

Makada Da Mawakan Mu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Makada Da Mawakan Mu, History Museum, Alkali Ibrahim Maikaita Road Katsina, Katsina.

12/02/2026

Shirin Shata Da Wakokinsa Kashi Na 5

Shirin Na Yau Yana Ƙunshe Da Amsoshin Wasu Tambayoyi Da Akayi A Wannan Shafi

Muna Kara Sanar Daku Duk Mai Tambaya Akan Abunda Ya Shafi Shata Zai Iya Aiko Mana Ita A Wannan Page

01/02/2026

Shirin Shata Da Wakokinsa Kashi Na 4 Na Ranar Asabar Wanda Dr. Lawal Musa Dan Ƙwari Yake Gabatarwa A Duk Ranar Asabar Karfe 8 Na Dare

Duk Mai Tambaya Akan Shata Da Wakokin Sa Yana Iya Yinsa A Wannan Shafi

31/01/2026

Ku Shaƙata Da Wannan Waƙa Ta Marigayi Dakta Mamman Shata, Wacce Yayi Ma Habu Darma Katsina.

Kada ku Manta Zuwa Anjima Da Misalin Karfe 8 Dare Zamu Kawo Maku Akan Wakokin Shata Da Kuma Rayuwar Sa, Wadda Dr. Lawal Musa Dan Ƙwari Malami A Jami'ar ABU Zaria Ke Gabatarwa.

Haka Kuma Muna Bada Dama Ga Dukkan Wanda Yake Da Wata Tambaya Akan Abunda Ya Shafi Marigayi Dakta Mamman Shata Zai Iya Aiko Mana Da Ita Domin Amsa Masa.

29/01/2026

Zaki Na Ali Kowa Ya Ganka???

😍

24/01/2026

Shirin Shata Da Wakokinsa Kashi Na 3 Na Yau Asabar Wanda Dr. Lawal Musa Dan Ƙwari Yake Gabatarwa A Duk Ranar Asabar Karfe Na Dare

Duk Mai Tambaya Akan Shata Da Wakokin Sa Yana Iya Yinsa A Wannan Shafi

😍

23/01/2026

Na Tsaya Ga Annabi Muhammad Tare Da Dakta Mamman Shata

17/01/2026

Shirin Shata Da Wakokinsa Na Yau Asabar Wanda Dr. Lawal Musa Dan Ƙwari Yake Gabatarwa A Duk Ranar Asabar Karfe Na Dare

Duk Mai Tambaya Akan Shata Da Wakokin Sa Yana Iya Yinsa A Wannan Shafi

😍

16/01/2026

Cikakkiyar Hirar Tana Nan Gobe Asabar Da Misalin Karfe 8 Na Dare

💞

10/01/2026

Shirin Makada Da Mawakan Mu Kenan Part1 Wanda Dr Lawal Musa Dan Ƙwari Ke Gabatarwa A Kowace Ranar Asabar Da Misalin Karfe 8 Na Dare Ayi Kallo Da Saurare Lafia

😍

08/01/2026

Alakar Marigayi Sheikh Dahiru Bauchi Tare Da Shata, Ayi Saurare Lafia

Address

Alkali Ibrahim Maikaita Road Katsina
Katsina
820101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Makada Da Mawakan Mu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category