Friend Unity Group

Friend Unity Group Friendship like no others

Masha Allah Allah y amsa
15/08/2026

Masha Allah Allah y amsa

KUNGIYAR FRIEND UNITY KANKARA Tana gdy ga wa,inda s**a halarci gyaran makabarta Karo na biyu
19/07/2026

KUNGIYAR FRIEND UNITY KANKARA
Tana gdy ga wa,inda s**a halarci gyaran makabarta Karo na biyu

KUNGIYAR FRIEND UNITY KANKARATana gayyatar Yan uwa musulmai wajen gyaran makabarta ta gabas Ranar lahadi Damisalin karfe...
17/07/2026

KUNGIYAR FRIEND UNITY KANKARA
Tana gayyatar Yan uwa musulmai wajen gyaran makabarta ta gabas
Ranar lahadi
Damisalin karfe 9:30 Na safe

15/07/2026

akwai meeting wannan alhamis din

12/07/2026

kungiyar FRIEND UNITY KANKARA tana gdy ga Duk wa,inda s**a halarci aikin das**a gudanar Yau lahadi na tsabtace makabarta
12/07/2026

kungiyar FRIEND UNITY KANKARA tana gdy ga Duk wa,inda s**a halarci aikin das**a gudanar Yau lahadi na tsabtace makabarta

*SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!**DAGA: KANKARA STUDENTS UNION (KASU) NATIONAL BODY*  *Karkashin Jagorancin: COMR. SALIM S...
09/07/2026

*SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!*

*DAGA: KANKARA STUDENTS UNION (KASU) NATIONAL BODY*
*Karkashin Jagorancin: COMR. SALIM SHUAIBU GARBA*

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh,

Kungiyar Daliban Karamar Hukumar Kankara wato *KASU National Body*, tana sanar da cewa za ta Sanya yara marayu, da ‘ya’yan da iftila’in matsalar tsaro ya shafa, da kuma marasa karfi ‘yan asalin Karamar Hukumar Kankara baki daya zuwa makarantun primary, secondary, da islamiyya.

Wadannan yara a halin yanzu suna fuskantar matsala wajen samun ilimi saboda yanayi. Wasu ba su iya zuwa *Makarantar Boko* ba, wasu kuma *Islamiyya* ta tsaya musu.

Don tabbatar da cewa babu dan Kankara da zai fice daga makaranta saboda talauci ko rashin iyaye, ko matsalr tsaro.

Muna kira ga dukkan ‘ya’yan Kankara masu hannu da shuni, ‘Yan kasuwa, Manyan Mutane, da dukkan wanda Allah ya horewa da su *bada gudummawa* domin taimakon wadannan al’umma.
Taimakonku na iya zama: Kudi, Littafi, Uniform, jikka, (Na addini da na Boko) kayan tsaftace jikin mata (sanitary pads), ko duk wani abu da zai taimaka.

Tare za mu dawo da hasken karatu ga ‘ya’yanmu.

*Domin karin bayani da bada gudummawa, tuntubi lambobin da ke jikin wannan FLYER.*

Allah ya saka da alkhairi. Allah ya maido mana zaman lafiya.

*Signed:*
*Comr. SALIM SHUAIBU GARBA*
*Shugaban, KASU National Body*

Allah yabamu Ikon zuwa
30/06/2026

Allah yabamu Ikon zuwa

Address

Dandutse Kankara
Kaduna South

Telephone

+2349045146226

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Friend Unity Group posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Museum

Send a message to Friend Unity Group:

Shortcuts

Share

Category