Falani Proverbs - Bandi Fulbe Belel

Falani Proverbs - Bandi Fulbe Belel History, politics, drama, arts, and language's

Tokke Sudu radio Ndo dau Facebook ko Tiktalk
21/01/2026

Tokke Sudu radio Ndo dau Facebook ko Tiktalk

21/01/2026

Debbo kam Yiiwa, Fauna, Voodah, Den Takka Lalle

Allah nastu shaka darekejo nbe surbayel
11/01/2026

Allah nastu shaka darekejo nbe surbayel

E nder ciimtol maaga tataɓol ngol hitaande 2025, hukuumawa hakkilanki kuɓɓirle lantarki nga (NERC) hollitii wonde kampan...
11/01/2026

E nder ciimtol maaga tataɓol ngol hitaande 2025, hukuumawa hakkilanki kuɓɓirle lantarki nga (NERC) hollitii wonde kampaniiji cippol kuɓɓirle lantarki neldi e leyɗeele tati ɗe'e ɗerewol njoɓdi ceede kuɓɓirle ɗe ɓe kuutiniri dolaar Amerik miliyoŋ 18.69, amma ko ɓe njoɓi woni dolaar miliyoŋ 7.125 tan.
Jootta tawi ñamaale ko lutti woni doolar Amerik miliyoŋ11.56, ko lutti ɓe njoɓa.

06/01/2026

Nbewii minwaladon fuu nbeyahai sare nbe lari kiccha

06/01/2026
25/10/2025
Haɓe a toggol FulɓeƊon vonna asngol leeyol Fulɓe nbe inde Pulaaku
25/10/2025

Haɓe a toggol Fulɓe
Ɗon vonna asngol leeyol Fulɓe nbe inde Pulaaku

TARIHIN SHEIKH MODIBBO JELANI AL-TIJJANI, YOLAAn haifi Sheikh Modibbo Abdul-Qadir Jelani Ibn Modibbo Altine wanda aka fi...
25/10/2025

TARIHIN SHEIKH MODIBBO JELANI AL-TIJJANI, YOLA

An haifi Sheikh Modibbo Abdul-Qadir Jelani Ibn Modibbo Altine wanda aka fi sani da "Sheikh Modibbob Jelani Yola" a shekara ta 1903 a wani kauye mai suna "Badara" dake cikin jihar Bauchi. An ba shi sunan Abdul-Qadir Jelani saboda mahaifinsa wato (Modibbo Altine) ya kasance mai riko da Darikar Sufate ta Kadiriyya.

Modibbo Jelani ya fara koyo a wurin mahaifinsa tun yana dan shekara 14. Mahaifinsa ya rasu, ya bar Modibbo Jelani, kaninsa Muhammad Tukur da kuma wata kanwa mai suna Sutrah.

Don ci gaba da karatu, Modibb Jelani ya zagaya wurare da dama, ya kuma koyi darasi daga manyan malamai na wancan lokacin. Daga cikin wuraren da ya ziyarta da kuma malaman da ya koyo da su sun hada da Kano da Zariya; wato Mallam Sani Harazimi da Shariff Sani Tudun Wada Zaria. Daga nan ya koma Kano zagaye na biyu domin karin neman ilimin addinin Musulunci bayan ya karbi Darikar Sufaye ta Tijjaniyya. Yayi "Tarbiyyah" a hannun Babban Shehi, "Shaikh Tijjani Usman Yan Mota" , Kano (wanda Sheikhul Islam Alhaji Ibrahim Inyass RTA ya sabunta masa shi).

Bayan shekaru, Modibbo Jelani ya koma garinsu (Badara) ya yanke shawarar ci gaba da tafiya Makka kamar yadda mahaifinsa marigayi ya fara. Ya zauna a wurare daban-daban a cikin garin Gombe kuma yana da mabiya da yawa wadanda dalibansa ne da sahabbansa. Ya shiga Adamawa ya sauka a “Gudumiya” (wani kauye a karkashin Hong L.G.A, Adamawa). Lamido Muhammadu Mustafa (1928-1946) ya gayyace shi kan cewa ya dawo Yola da zama, amma shi kuma ya zabi zama a Gudumiya sabida ya fi jin dadin zama a garin.
Duk da haka, bayan wasu shekaru Modibbo Jelani ya gamsu da bukatar Lamido Ahmadu (1946-1953) daga bisani ya koma Yola da zama.

Ya sadaukar da rayuwarsa wajen koyo da koyarwa da yada addinin Musulunci da Daular Sufanci ta Jijjaniya ta hanyar manyan dalibansa, mabiyansa da kuma yayansa. Modibb Jelani ya rasu, aka binne shi a gidansa da ke Yola yana da shekaru 83 a duniya a shekara ta 1986.
Allah ya jaddada Rahma

Address

Fada Ward, Belel District Maiha Local Government Area
Abuja
20589

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Falani Proverbs - Bandi Fulbe Belel posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category